
Shahararren dan wasan gasar Tennis dinnan wato Rafael Nadal ya zamo zakara a gasar U.S Open da aka kammala.
Nadal ya zamo zakara ne bayan ya lallasa abokin karawarsa wato Daniil Medvedev daci 7-5 da 6-3 da 5-7 da 4-6 da kuma 6-4.

Ayanzu dai ta tabbata cewa Rafael Nadal ya lashe babbar gasar tennis har guda 19 wato Grand Slam inda ya lashe wasu a French Open wasu a Australian Open wasu Wimbledon Open wasu kuma a U.S Open.
Shin ko yaushe Nadal zai hakura ya barwa wasu ganin kamar ya zama bainu bakya tsufa?
Turawa Abokai