A wasannin share fage da aka fafata na neman cancantar buga gasar cin kofin nahiyar Afrika ta ‘yan kasa da shekara 23 da kasar Masar zata karbi bakunci.
Ayanzu dai ansami jerin kasashen da suka sami tikitin buga gasar daga ciki harda wasan da kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekara 23 ta Najeriya tayiwa Sudan dukan kawo wuka daci 5 da nema.
Ga jerin kasashen kamar haka:
Egypt
Nigeria
Zambia
Cameroon
Ivory Coast
Africa ta Kudu
Ghana
Mali
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataKasashen Da Suka Sami Tikitin Buga Gasar Nahiyar Afrika Ta U23 […]