Wasannin Guje-Guje Da Tsalle-Tsalle A Jahar Kwara

174

Tuni wasannin guje-guje da tsalle-tsalle suke ta gudana a Ilorin babban birnin jahar Kwara inda ake ta fafata wasanni da dama.

Daga cikin wasannin akwai wasan kokawa da aka gudanar a yammacin yau tsakanin Ya’u daga jahar Kano da kuma Ifenyi Albert daga babban birnin tarayya Abuja.

Awasan dai Ya’u na jahar Kano ya sami nasara akan abokin karawarsa wato Ifenyi Albert na Abuja inda yayimasa manyan kaye a bangaren kokawa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan