Mai tsaron gida na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid kuma dan asalin kasar Belgium wato Thibaut Courtois na ci gaba da ajiye tarihi a kungiyar ta Madrid amma fa mummuna.
Domin kuwa ayanzu haka kwallayen da aka jefamasa sunfi adadin wasannin daya buga.

Mai tsaron gidan ya buga wasanni guda 40 amma anjefamasa kwallaye 56 daga ciki harda kwallayen da PSG ta jefa masa jiya inda aka casa Madrid daci 3 da nema.
Turawa Abokai