Gwamnatin Tarayya Ta Yabawa D’Tigers

152

Gwamnatin tarayya ta yabawa kungiyar kwallon kwando ta bangaren maza ta kasar nan bisa kokarin da sukayi a gasar cin kofin kwallon kwando ta duniya da aka kammala a kasar China.

Yabawa ta biyo bayane duba da inda Najeriya ta samu kanta a matsayi na 23 a jerin kasashen da hukumar kwallon kwando ta duniya wato FIBA ta fitar inda da Najeriya na mataki na 33

Haka Ministan Waaanni na kasar nan Sunday Dare yace gwamnatin tarayya ta yaba matuka da gaske da kokarin na D’Tigers kamar yadda aka yabawa kungiyar kwallon kwando ta mata ta kasar nan bisa yadda suka lashe gasar nahiyar Afrika da aka kammala a kasar Senegal.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan