Super Eagles Sun Kara Samun Komabaya a Duniya

60

Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ce a matsayi na 34 a duniya a jaddawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA ta fitar inda da Najeriya tana matsayi na 33.

Hakan ya biyo bayane bayan Najeriya tayi kunnen doki da kasar Ukraine wato 2 da 2 a wasan sada zumunci da suka fafata.

A nahiyar Afrika dai kasar Senegal ce a matsayi na 20 a duniya inda take a matsayi na 1 a nahiyar Afrika.

Ga jerin tsaiwar jaddawalin kasashen a nahiyar Afrika wato daga ta 1 zuwa ta 10:

  1. Senegal
  2. Tunisia
  3. Nigeria
  4. Algeria
  5. Morocco
  6. Egypt
  7. Ghana
  8. Cameroon
  9. DR Congo
  10. Cote d’Ivoire
Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan