Gwamna Ganduje Ya Ƙaddamar Da Sababbin Kwamandojin Hisbah Guda 44

159

Gwamna jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya halarci bikin kaddamar da sababbin Kwamandojin Hisbah na ƙananan hukumomi 44 na jihar Kano karkashin jagaorancin Babban Kwamnada hisbah wato Sheikh Haroon Ibn Sina.
A lokacin taron Gwamna Ganduje ya ja hankalin sababbin kwamnadojin da su aiki tsakaninsu da Allah tare da mayar da kai domin kawo ƙarshen abubuwan da ake yi waɗanda ba su kamata ba.
Taron bikin ƙaddamar Dar kwamandojin ya gudana ne a fadar gwamnatin jiha, in da ya samu halarcin mataimakin gwamna Dakta Nasiru Yusuf Gawuna da shugaban jam’iyyar APC na jiha Alhaji Abdullahi Abbas da sauran jami’an gwamnati

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan