Togo Sun Lallasa Najeriya A Yammacin Yau

186

Kungiyar kwallon kafa ta’yan wasan gida ta kasar Togo ta lallasa ‘yan wasan gida na Najeriya daci 4 da 1.

Najeriya ne dai suka fara jefa kwallo a daidai mintina na 8 da fara wasan inda daga baya Togo suka warware kwallon suka karawa Najeriya kwallaye.

A wata mai kamawa dai Najeriya zasu karbi bakuncin kasar ta Togo inda inda za a buga wasa na biyu.

Najeriya dai taje wasan karshe a gasar da akai ta CHAN a kasar Morocco inda sukayi rashin nasara.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan