Hukumar kwallon kafa ta duniya ta fitar da jerin ‘yan wasa 11 da sukafi iya taka leda a 2019.
Daga cikin mutum 11 da FIFA ta fitar ‘yan wasa 4 duk daga kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid suke.
Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:
Mai tsaron gida:
Alisson
‘Yan wasan baya:
Sergio Ramos
Mathieu’s De Ligt
Van Dijk
Marcelo
‘Yan Wasan Tsakiya:
Luka Modrić
Eden Hazard
De Jong
‘Yan Wasan Gaba:
Leonel Messi
Christiano Ronaldo
Mbappé
Turawa Abokai