Home / Wasanni / Harry Kane Zaibar Tottenham Hotspur

Harry Kane Zaibar Tottenham Hotspur

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Ingila kuma maibuga wasansa a kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur wato Harry Kane yashiga sahun ‘yan wasan dazasu bar kungiyar kwallon kafan.

Hakan ya biyo bayan kashi da kungiyar kwallon kafan ta Tottenham tasha a tsakiyar makonnan a hannun Bayern Munich daci 7 da 2 a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai.

Hakan yasa dukkanin masu ruwa da tsaki na kungiyar dama magoya bayansu suna cikin bacin rai da bakin ciki.

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *