Home / Wasanni / Salah Bazai Buga Wasan Da Masar Zatayi Da Botswana Ba

Salah Bazai Buga Wasan Da Masar Zatayi Da Botswana Ba

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Masar kuma maibuga wasansa a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool bazai buga wasan da Masar zata kara da Botswana Ba.

Hukumar kwallon kafan ta kasar Masar sunce sunyi hakanne domin su hutar da wannan danwasa wato Mohammed Salah.

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *