An Zabgawa Tottenham Kwallaye 10 Acikin Kwanaki 4

209

Acikin kwanaki 4 kacan anyiwa kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur ruwan kwallaye 10 araga bayan da Brighton ta casasu daci 3 da nema a yau.

Idan za a iya tunawa aranar Talata agasar zakarun nahiyar turai kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich tayi sukuwar sallah akansu daci 7 da 2 har gida.

Saidai ana alakanta cin da Brighton tayimusu na yau da ragowar burnudin mayen nasarar da akayi akansu a gasar zakarun nahiyar ta turai.

Shin ko Tottenham Hotspur zasukai labari ganin irin wannan ruwan kwallaye da akafara yimusu haka?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan