Manchester United Sun Cimma Matsaya Da Mabdzukic

138

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila kuma kungiyar datake neman dauki dangane da halin ha’ula’i da suka afka sun cimma natsaya ta baka da baka da Mario Mabdzukic.

Matsalar zata fara aiki ne a watan sabuwar shekara daza a bude Kofar sayen ‘yan wasa a nahiyar turai.

Mario Mabdzukic yaso yazo kungiyar kwallon kafa ta Manchester United tun a watannin baya amma hakansa bai cimma ruwa ba.

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus dai batasaka sunan Mandzukic’ba a jerin ‘yan wasa guda 25 da suke buga gasar zakarun turai na Juventus.

Shin ko Mario Mabdzukic zai iya tsamo Manchester United daga mawuyacin halin dasuka sami kansu?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan