Home / Wasanni / An Fitar Da Rukunan Gasar U17 Ta Duniya

An Fitar Da Rukunan Gasar U17 Ta Duniya

An fitar da rukunab gasar cin kofin duniya ta ‘yan kasa da shekaru 17 daza a fara a kasar Brazil.

Ga yadda aka fitar da jerin rukunan:

Rukunin A:

Brazil da Canada da New Zealand da kuma Angola.

Rukunin B:
Nigeria da Hungary da Ecuador da kuma Australia.

Rukunin C:

Korea Republic da Haiti da France da kuma Chile.

Rukunin D:

United State da Senegal da Japan dakuma Netherlands.

Rukunin E:

Spain da Argentina da Tajikistan dakuma Cameroon.

Rukunin F: Solomon da Islands da Italy da Paraguay da kuma Mexico.

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *