Nasihohi Goma Sha Ɗaya Daga Sheikh Aminu Daurawa

139

NA DAYA KA KADAITA ALLAH DA BAUTA. DOMIN SHINE MADAFARKA A LAHIRA.

NA BIYU KA KADAITA ANNABI SAW DA BIYAYYA, DOMIN SHINE MABUDIN ALJANNAH.

NA UKU KAYI BIYYAYA GA IYAYANKA, DON SHINE DARAJAR KA.

NA HUDU KA NEMI ILMI, DOMIN HUJJA BABBAN JARI CE.

NA BIYAR KA KAMA SANAA, DOMIN MUTUNCIN KA

NA SHIDA, KA GIRMAMMA NA GABA DA KAI, DOMIN KAIMA WATARAN ZAKA GIRMA.

NA BAKWAI KA TAUSAYAWA NA KASA DA KAI, DOMIN KAIMA NA SAMA DA KAI YA TAUSAYA MAKA
NA TAKWAS, KA SADA ZUMUNTA, DOMIN TANA KARA ARZIKI, DA TSAWON KWANA.

NA TARA, KA GIRMAMMA MAKOCINKA, DOMIN YANA CIKIN IMANI.

NA GOMA IDAN ZA KAYI MAGANA KA FADI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU.

NA SHA ƊAYA IDAN AKA TAMBAYEKA ABINDA BAKA SANI BA, KADA KAJI KUNYAR FAƊAR BANSANIBA,
ALLAH YAYI MANA RAYUWA MAI KYAU DA ƘARSHE MAI KYAU DA MAKOMA MAI KYAU.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan