
Tun bayan da kasar Ecuador suka shiga tangal-tangal na matsalar nasara a kwallon kafa suke ta faman tunanin wanne mai horas wa zasu dauka.
Amma yanzu da alamun akwai yiwuwar su dauki tsohon mai horas da kasar Jamus wato Jurgen Klinsmann a matsayin sabon mai horas wa.

Shin ko Klinsmann zai amince da tayin da sukai masa?
Turawa Abokai