‘Agobe Asabar Najeriya zata fafata wasan zagaye na biyu na share fage na neman cancantar buga gasar cin kofin nahiyar Afrika na ‘yan wasan gida.
Za a fafata wannan wasa na zagaye na biyu a filin wasa na Agege dake jahar Lagos da misalin karfe 4:00 na yamma.
Awasan farko dai Najeriya tayi rashin nasara daci 4 da 1 inda yanzu Najeriya na kwallaye 3 idan har sunason fitowa.

Ga jerin sunayen ‘yan wasan kamar haka karkashin jagorancin mai horas wa Imama Amapakabo:
Ikechukwu Ezenwa daga Heartland Fc
Theophilus Afelokahi na Enyimba Fc
Adamu Abubakar na Wikki Tourist
Ifeanyi Anaemana na Enyimba
Stephen Manyo na Enyimba Fc
Reuben Bala na Enyimba Fc
Nwagua Anyima na Kano Pillars
Ifeanyi Nweke na Kano Pillars
John Lazarus na Lobi stars Fc
Ebube Duru na Lobi Stars Fc
Alimi Ibrahim Sikiru na Lobi Stars Fc
Daniel James na Plateau United Fc
Olisah Ndah na Remo Stars Fc
Anthony Shimaga na Enugu Rangers
Ibrahim Olawonye na Enugu Rangers
Fatia Gbadamosi na 3SC Ibadan
Effiong Ndiefreke na Akwa United Fc
Samuel Mathias na Akwa United Fc
Mfon Udoh na Akwa United Fc
Sunusi Ibrahim na Nassarawa United