Wani Riƙaƙƙen Zaki Ya Ƙwace Daga Gidan Namun Daji A Kano

398

Rahotanni daga gidan adana namun daji dake Kano sun bayyana cewar wani rikakken Zaki ya kubuce ya fantsama cikin gidan, ko da yake an Baza ma’aikata wajen neman sa, Amma dai masu makotaka da gidan Zoo suyi hattara.

A kulle kofofi, Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta bakin kakakin ta DSP Abdul Haruna Kiyawa ta tabbatar da kufcewar zakin Amma tace har yanzu Bai arce daga harabar gidan Zoo ba, Kuma an Baza kwararru domin kamo shi. DSP Kiyawa yace har yanzu babu Wanda ya Sami rauni a dalilin kwacewar Zakin.

Nasiru Salisu Zango

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan