Jerin Kasashen Dazasu Buga Gasar CHAN

189

Tun bayan da aka kammala buga wasannin zagaye na biyu na neman cancantar buga gasar cin kofin nahiyar Afrika ta ‘yan wasan gida wato CHAN akasami jerin kssashen dazasu fafata.

Saidai kasar Najeriya ta gaza samun tikitin buga gasar bayan da kasar Togo ta hanasu zuwa, kuma wannan ne karon farko da kasar ta Togo ta sami tikitin buga gasar.

Morocco and Nigeria players sing national anthems during the 2018 CHAN Final football match between Morocco and Nigeria at Stade Mohamed V in Casablanca, Morocco on 04 February 2018 ©Gavin Barker/BackpagePix

A shekara ta 2018 da akayi gasar a kasar Morocco inda Moroccon ce ta lashe gasar inda tayiwa Najeriya dukan kawo wuka a wasan karshe daci 4 da nema.

Kasar Cameroon ce dai zata karbi bakuncin wannan gasa.

Ga jerin kasashen dazasu buga wannan gasar:

Cameroon

Tanzania

Uganda

Zambia

Rwanda

Namibia

Togo

Morocco

Zimbabwe

DR Congo

Congo

Tunisia

Burkina Faso

Guinea

Niger

Mali

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan