Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF ta fitar da tsaiwar jerin jaddawalin kasashe na nahiyar Afrika.
Har yanzu dai kasar Senegal ce kejan zarenta inda take a matsayi na 1.
Ga jerin yadda jaddawalin yake daga 1 zuwa 10.

- Senegal
- Tunisia
- Nigeria
- Algeria
- Morocco
- Egypt
- Ghana
- Cameroon
- DR Congo
- Ivory Coast
Turawa Abokai