Yadda Shugaban Hukumar REMASAB Na Kano Ya Ke Shara Akan Titi

157

A ƙoƙarin sa na kawar tarin shara tare da samar da yanayi mai kyau da tsafta a birnin Kano, shugaban hukumar kula da tsaftar muhalli na jihar Kano wato Hon. Abdullahi Mu’azu Baban Gandu ya ke yin shara akan titin Zaria tare da sauran ma’aikatansa.

Haƙiƙa wannan abin koyi ne ga sauran masu riƙe da muƙaman gwamnati, domin yin hakan ba karamin cigaba zai kawowa jihar Kano dama ƙasa baki ɗaya.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan