Enyimba Sunyi Nasara Rangers Kuma Sunyi Rashin Nasara

179

Kungiyoyin kwallon kafan da suke wakiltar kasar nan a gasar Confederations Cup ta nahiyar Afrika wato Enyimba da Enugu Rangers sun fafata wasanninsu a karshen makonnan.

Anan gida Najeriya Enyimba sun karbi bakuncin kungiyar kwallon kafa ta T.S Galaxy wadda tazo daga Afrika ta Kudu inda Enyimba ta caskarasu daci 2 da nema.

Itakuwa Enugu Rangers take gidan kungiyar kwallon kafa ta Kara kuma Rangers din tayi rashin nasara daci 2 da 1.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan