Shahararren dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona kuma dan asalin kasar Argentina wato Leonel Messi ya bayyana cewar kwallon daya jefa awasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai a 2009 itace kwallon dayafi so.
Yajefa wannan kwallo dai ya jefa tane a gidan kifi na kungiyar kwallon kafa Manchester United da ka.

Messi ya jefa kwallaye sama da 600 amma aduk cikin kwallayen wannan kwallon yafi so.
Turawa Abokai