Akwa United Sun Bayyana ‘Yan Wasa 15 Da Suka Dauka

165

Kungiyar kwallon kafa ta Akwa United ta bayyana ‘yan wasa 15 da ta dauka daga kungiyoyin kwallon kafa daban daban.

Sun dauki wadannan ‘yan wasanne domin tunkarar sabuwar kakar wasa ta 2019 zuwa 2020.

Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:

Acikin ‘yan wasan akwai Samuel Mathias da Dare Ojo da Orok, da Ifeanyi Ifeanyida Philip Davidda Itodo Ako da Sampson Gbadebo.

Sauran sun hadar da Ekemini Ukoebe da Bassey Akpan da Christian Ekong da
Maurice da Chukwu da Adewale Adeyinka da
Ali Chiwendu da Ubon Friday da kuma Michael Ohanu

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan