Golden Eaglets Sun Lashe Ecuador Agasar Cin Kofin Duniya

131

Kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekara 17 ta kasar nan wato Golden Eaglets ta caskara kasar Ecuador awasa na biyu na rukuni.

Najeriyan dai sun lashe kasar ta Ecuador daci 3 da 2. Dan wasan Najeriya Ibrahim Said shine ya jefa kwallaye 3 a gidan kifi na Ecuador.

Ayanzu dai Najeriya nada maki 6 inda suke jan ragamar Teburin.

Najeriya dai zasu fafata wasansu na 3 da kasar Australia.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan