Home / Labarai / Sheikh Pantami Ya Yabawa Hadiza Gabon

Sheikh Pantami Ya Yabawa Hadiza Gabon

Bayan neman afuwar Allah da jarumar finan-finan Hausa Hadiza Gabon tayi sakamakon wani kuskure da ta yi na mayar da martani cikin zafin rai ga wani saurayi a shafinta na Twitter saboda faɗar wata bakar magana dake a matsayin cin zarafi gare ta da sauran mutane biyun dake cikin hoton da suka wallafa.

Sheikh Isa Ali Pantami wanda yanzu yake Ministan Sadarwar Nijeriya ya yabawa jarumar kan wannan namijin kokari na neman afuwar Allah tare da yin addu’a da cewa Allahvya cigaba da ɗora mutane kan hanya madaidaiciya.

About Labarai24

Wannan Jarida ce ta shafin Intanet dake kawo muku labarai da rahotannin. har da Bidiyo da Audio.

Check Also

Micheal Taiwo Akinkunmi: Mutumin da ya zana tutar Najeriya ya cika shekaru 85 da haihuwa

A yau Litinin 10 ga watan Mayun shekarar 2021 mutumin nan da ya zama tutar …

One comment

  1. Kuna saka siyasa acikin tsarin gudanar war ku, Kuma yin hakan ba dai dai bane domin mutane suna yawan cewa kunfi Kar kata bangaren gwamnati wajen saka labarai, sannan kuma kwakwulo labaran wasu fitattun mutane kuna watsawa online domin ku farantawa wani bangare, Amma Kuma sai ku nemo labarun da bangaren gwamnati zaiyi musu dadi ku rinka watsawa domin ku faran tawa mabiya gwamnati rai, a gaskiya wannan ba dai dai bane domin a halin yanxu mutane da yawa sun fara dawowa da rakiyar ku ta wajen bibiyar jaridar ku. Wassala ku huta lfy naku a koda yaushe Kuma mai sauraran ku, Engr. Awwal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *