Kungiyoyin kwallon kafan Barcelona dake kasar Spain da kuma kungiyar kwallon kafa ta Juventus dake kasar Italia sun tsunduma wajen neman dan wasa gefe na kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake kasar Ingila wato Williams.
Williams dai tuni kungiyar kwallon kafa ta Barcelona take nemansa to yanzu ma Juventus sun shigo ayi gogayya dasu wajen nemansa.

Akarshen kakar wasa ta bana dai kwantaragin wannan dan wasa zata kare da kungiyar Chelsea.
Turawa Abokai