Ministan Wasanni Ya Yabawa Kungiyar Kwallon Kwando Ta Kasarnan

152

Ministan wasanni ya yabawa babbar kungiyar kwallon kwando ta bangaren mata ta kasar nan.

Ya yabamusu ne dangane da tikitin da suka samu na wakiltar kasar nan a gasar Olympic daza ayi a kasar Japan.

Sun sami tikitin ne bayan sun lallasa kasar Mali daci 74 da 59 awasan kusa dana karshe.

Yanzu dai D’Tigress din ta tabbata cewar zasu wakilci Najeriya dama Afrika baki daya inda ministan ya horesu dasu zamo jakadu na gari ta yadda za ayi alfahari dasu a nahiyar Afrika dama duniya baki daya

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan