Tsohon dan wasan kungiyoyin kwallon kafan Jude da Kano Pillars da CSKA Moscow da harma da Leicester City kuma dan asalin Najeriya wato Ahmad Musa ya dauki nauyin karatun mutum 100.
Ya dauki nauyin karatunnasune a jami’ar Skyline ta jahar Kano.
Daman dan wasa Ahmad Musa tuni tana da burin yaga ya tallafawa matasa ta bangarori da dama.
Idan ba a mantaba Ahmad Musa ya gina karamin filin wasa a jahar Kano inda ya dauki wasu aiki domin kulawa da filin.
Ahmad Musa dai yanzu yana buga wasansa a kungiyar ne kafa ta Al Nasri dake kasar Saudiyya.
Turawa Abokai