Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF ta ware filaye guda 5 daza a zabi daya domin buga wasan karshe na gasar cin kofin zakarun nahiyar Afrika.
Anzabi filayenne daga kssashe daban daban na nahiyar Afrika.

Ga jerin sunayen filayen wasannin kamar haka:
- Filin wasa na Stade Omar Bongo dake kasar Gabon.
- Filin wasa na Soccer City dake Africa ta Kudu.
- Filin wasa na Khartoum dake kasar Sudan.
- Filin wasa na Cairo International dake kasar Masar.
- Filin wasa na Mohamed dake kasar Morocco.
Turawa Abokai