Rukunin Gasar Kwallon Gora Ta Maza da Mata ta Afrika

179

An fitar da jaddawalin rukunin gasar kwallon gora ta nahiyar Afrika.

An fitar da rukunin maza daban na mata ma daban.

Za a fara wannan gasa daga ranar 1 zuwa 8 ga watan Disamba
a kasar Masar.

Rukunin A bangaren maza:

El Sharkia na Egypt.

Exchequer Of Bank Of Ghana na Ghana.

Kada Stars na Nigeria

Al Ciraf na Sudan.

Rukunin B:

Ghana Revenue Authority na Ghana.

Smouha na Masar.

Niger Flickers na Nigeria

Rukunin A bangaren maza:

Telkom na Kenya.

Ghana Police Service na Ghana.

Yobe Desert Queens na Nigeria.

El Sharkia na Masar.

Rukunin B:

Ghana Revenue Authority na Ghana.

Kada Queens na Nigeria.

El Shams na Masar.

El Fashir na Sudan.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan