Ayau Talata da gobe Laraba za a fafata wasannin gasar zakarun nahiyar turai tsakanin manyan kungiyoyin kwallon kafa.
Inda ayau Talata za a buga wasanni kamar haka:

Galatasaray da Club Brugge
Lokomotiv Moscow da Bayer Leverkusen
Real Madrid da PSG
Tottenham Hotspur da Olympiakos
Crvena Zvezda da Bayern Munich
Manchester City da Shakhtar Donetsk
Atalanta da Dinamo
Zagreb
Juventus da Atletico
Madrid
Aranar Laraba kuwa akwai wasanni kamar haka:
Zenit da Olympique
Lyonnais

Valencia da Chelsea
Liverpool da Napoli
Genk da Salzburg
RB Leipzig da Benfica
Barcelona da Borussia
Dortmund
Slavia Praha da Inter Milan
Lille da Ajax
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataWasannin Gasar Zakarun Nahiyar Turai Madrid Da PSG […]