Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta bayyana cewar itafa har yanzu bata hakura da neman dan wasan tsakiya na Tottenham ba wato Christian Eriksen.
Manchester dai tun a kakar wasan data gabata suke neman wannan dan wasan amma hakansa bai cimma ruwa ba.

Shidai Eriksen a wancan lokacin ya saka kulafucinsa ne akan zuwa kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid.
Manchester United dai a yau ta bayyana cewar watan Janairu na kamawa zasu sake mikamasa tayin zuwa kungiyar.
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataHar Yanzu Manchester Utd Basuhakura da Eriksen Ba […]