Manchester United Ta Lallasa Manchester City

227
MANCHESTER, ENGLAND - DECEMBER 04: Marcus Rashford of Man Utd celebrates after scoring their 1st goal during the Premier League match between Manchester United and Tottenham Hotspur at Old Trafford on December 4, 2019 in Manchester, United Kingdom. (Photo by Simon Stacpoole/Offside/Getty Images)

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta lallasa zakarun gasar Premier ta kasar Ingila wato Manchester City.

Manchester United din dai ta lallasa Manchester City har gida afilin wasa na Etihad daci 2 da 1 inda Rashford da Marshal ne suka jefawa Manchester United kwallayenta.

Anyiwa wannan wasa lakabi da Manchester Derby wato wasan hamayya na Manchester.

Ayanzu Manchester United ta lashe manyan wasannin ta guda biyu a jere inda atsakiyar makonnan suka lallasa kungiyar kwallon kafa ta Tottenham.

Shin ko menene makomar Manchester City awannan kakar wasan ganin cewa suma sunyi asarar maki da yawa?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan