Babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Ahmad Tijjani Badamsi ta dakatar da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje daga nada shugaban majalisar sarakunan Kano, da kuma nada mambobin a majalisar.

Masu nada sarki a masarauar Kano ne dai su ka shigar da ƙara gaban mai shari’ar in da su ka nemi da kotu ta dakatar da gwamnan jihar Kano daga shirin nasa.
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataKotu Ta Dakatar Da Ganduje Daga Yin Majalisar Sarakunan Kano […]