Majalisar masarautar Bichi ta cire hakiman da ba su yi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau da ta gudanar a fadar Masarautar Bichi.

Hakiman da ba su yi mubayi’a ba Sune kamar haka :-
Bichi
Dambatta
Dawakin Tofa
Minjibir
Tsanyawa
Bayan haka Majalisa ta maye gurbin su da sababbin hakimai kamar haka:-
1.Abdulhamid Ado Bayero Hakimin Bichi
2.Ma,awuya Abbas Sanusi Hakimin Tsanyawa
3.Dr Abdullahi Maikano Rabi’u Dawakin Tofa
4.Alhaji Wada Waziri Ibrahim Hakiman Dambatta
5.Alhaji Labaran Abdullahi Hakimin Makoda
6.Malam Isma’il Sarkin Fulani Hakimin Minjibir
Kuma dukkanin wadannan hakiman aikin su ya fara daga yau.
Turawa Abokai