Rana Ɗaya Aka Haifi Jaruma Rayya Da Shugaban Ƙasa Buhari

521

Jaruma Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin wasan kwaikwayon kwana casa’in ta cika shekaru 21 da haihuwa.

Jaruma Rayya ta bayyana godiyarta ga Allah maɗaukakin Sarki da ya nuna mata wannan rana cikin ƙoshin lafiya, a shafinta na fasebuk.

Wannan dai yana zuwa ne makwanni biyu da jarumar ta bayyana cewa tana neman mijin aure ruwa a jallo.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan