Home / Wasanni / Wasannin Gasar NPFL Mako na 9 Ayau Laraba

Wasannin Gasar NPFL Mako na 9 Ayau Laraba

Ayau Laraba za a fafata wasannin mako na tara na gasar ajin Premier ta kasar nan tsakanin kungiyoyin kwallon kafa da dama.

Ga jerin wasannin daza a fafata ayau:

Heartland da Kano Pillars

Ifeanyi Uba da Kwara United

Enugu Rangers da Plateau United

Warri Wolves da Wikki Tourist

Abia Warriors da Jigawa Golden Stars

Enyimba da Lobi Stars

Katsina United da Dakkada F/C

Akwa United da Rivers United

Adamawa United da Nasarawa United

Agobe Alhamis kuwa akwai wasa guda 1.

Sunshine Stars da Mountain Of Fire Ministry

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *