Sarakan jihar Kano sun hallara a wurin taron da ake yi a kwalejin koyon aikin dan sanda da ke Wudil. Sarakunan Bichi da Gaya da Rano da Karaye na zaune tare, inda shi kuma Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi yake zaune a gefe guda.
Sai dai kuma Mai Martaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ilah ya yi shigar alfarma wacce Sarki Sanusi II ya yi


Turawa Abokai