Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II wa’adin kwanaki biyu da ya karɓi shugabancin majalisar Sarakunan jihar Kano.
Cikin wata sanarwa da ta fito daga ofishin sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji mai ɗauke da sa hannun babban sakatare a ofishin sakataren gwamnatin jihar Kano Musa Yahaya Bichi.
Idan za’a iya tunawa dai a ranar 9 ga watan Disambar nan Gwamnatin jihar Kano ta naɗa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II shugaban majalisar Sarakunan jihar Kano tare da buƙatar da ya kirawo taron majalisar Sarakunan.

Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataGwamnatin Jihar Kano Ta Baiwa Sarki Kano Sanusi II Wa’adin Kwanaki Biyu […]