Liverpool Ta Zamo Zakara Agasar Zakarun Nahiyoyi

136

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool kuma zakarun gasar zakarun nahiyar turai ta zamo zakara agasar cin kofin zakarun nahiyoyi da aka kammala.

Kungiyar kwallon kafan ta Liverpool ta zamo zakara ne bayan ta doke kungiyar kwallon kafa ta Flamengo na kasar Brazil daci 1 da nema bayan ankai ruwa rana adaidai mintina na 99 ta hannun dan wasa Roberto Fermino.

Ayanzu dai ta tabbata cewar Liverpool sun shiga sahun ruwan lashe kofuna a shekarar da muke ban kwana ta 2019.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan