Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin sakin tsohon mai baiwa shugaban ƙasa Jonathan shawara akan harkokin tsaro Kanal Sambo Dasuki da kuma mawallafin jaridar Sahara wato Omoloye Sowore
Ministan harkokin shari’a Abubakar Malami ne ya bayyana hakan ga manema labarai a birnin tarayya Abuja.
Abubakar Malami ya ce wannan umarnin ya biyo bayan umarnin da wata kotu ta bayar akan sakin nasu.
Cikakken rahoton yana nan tafe

Read more: https://www.dailytrust.com.ng/breaking-fg-directs-dss-to-release-dasuki-sowore.html
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataShugaba Buhari Ya Bayar Da Umarnin Sakin Sambo Dasuki Da Sowore […]