Hotunan Tsohon Minista Solomon Dalung A Gurin Bikin Al’adar Ƙabilarsu

247

Ministan wasanni kenan Solomon Dalung, sanye da hula bakwala, da baƙin ɗan kamfai, da shuɗin takalmi, da farin bante, da laggel rike a hannunsa, ya rataye jakar farautar mai beza a kafadarsa.


Al’ummar Tarok da ke jihar Filato na gabatar da bikin al’adar mai suna Ntim Otarok a duk shekara domin samar da zaman lafiya, hadin kai da ci gaba ga al’ummar Tarok da kasa baki daya. Bikin nasu na bana na dauke da taken ‘Daukakawa tare da Raya Al’dar Tarok a Karni na 22″.

Turawa Abokai

2 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan