Daga garin Agadez na Arewacin Jamhuriyar Nijar, an samu saukar dusar kankara mai yawan gaske wanda mazauna garin da dama suke mamakin ganin irin wannan yanayi da basu taba tunanin ganin hakan ba, duk da cewa a wasu shekaru an yi kusan makamancin hakan, amman dai bai kai rabin na bana ba.
Garin Agadez dai kusan shine gari mafi zafi a Jamhuriyyar ta Nijar, amman kuma gashi sabo tsananin sanyin bana harda dusar kankara.
Daga Shafin Freedom Radio


Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataTsananin Sanyi Ya Sanya An Samu Zubar Dusar Ƙanƙara A Wata Jiha […]