Ansake Kawowa Plateau Utd Kayayyakin Wasanni Daga Turai

73

Kamfanin nan daya kulla yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Plateau United wadda ayanzu haka itace take jan ragamar teburin gasar ajin Premier ta kasar nan ya sake kawomata kayayyakin wasanni.

Inda aka kawomusu riguna da wanduna harma da safuna guda 1000.

General Manager na kungiyar kwallon kafan ta Plateau United wato Pius Henwan ya bayyana cewar wannan kayayyakin da aka kawo zasu kara daga darajar kungiyar kwallon kafan ta Plateau United bama a nahiyar Afrika ba harma a duniya naki daya.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan