An fitar da wata kididdiga game da ‘yan wasan nahiyar Afrika wadanda suka taba taka leda agasar ajin Premier ta kasar Ingila.
Inda aka zabi ‘yan wasa 11 ba a taba yin kamarsu ba agasar ta Premier Ingila.
Inda daga cikin’yan wasan da aka zaba akwai ‘yan kasar Najeriya guda 4.

Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:
Mai tsaron gida:
Bruce Grobbelaar
Masu tsaron baya:
Lauren
Celestine Babayaro
Kolo Toure
Assou Ekotto
‘Yan wasan tsakiya:
Yaya Toure
Jay Jay Okocha
Michel Essien
‘Yan wasan gaba kuwa sune:
Didier Drogba
Yakubu Aiyegbeni
Kanu Nwankwo.
Turawa Abokai