Adadin Wasannin da Guardiola Ya Jagoranta a Man City

114

Tun bayan da mai horas wa Pep Guardiola ya karbi ragamar horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila ya sami nasarori da dama.

Baya ganan ya lashe kofuna da dama da kuma kafa wasu tarihi a kungiyar kwallon kafan.

Amma yau zamu dauki ita adadin wasannin daya buga tun bayan zuwansa kungiyar kwallon kafan.

Guardiola ya jagoranci kungiyar kwallon kafa ta Manchester City wasanni 207.

Ya lashe wasanni 150.

Ya buga kunnen doki 29.

Yayi rashin nasara awasanni 28.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan