Da Yiwuwar Kante Yabar Chelsea

146

Akwai yiwuwar dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea kuma dan asalin kasar France wato N’golo Kante yabar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake kasar Ingila.

Inda Kante ya bayyana shaawarsa ta komawa kssar Spain musamman kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid.

Inda kungiyar kwallon kafan ta Real Madrid suka bayyana cewa zasu iya biyan zunzurutun kudi sama da £100m.

Chelsea dai sun sayo N’golo Kante daga kungiyar kwallon kafa ta Leicester City.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan