CAF Ta Sake Zabar Ahmad Yusuf Fresh Karo na Shida

84

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF Ta sake tabbatar da Ahmad Yusuf Fresh karo na 6 amatsayin mukaminsa.

Wanda hakan ya nuna cewa ya share shekaru 10 kenan awannan mukami na dayake ciki.

Inda ba a taba samun wani ba wanda yakai wadannan shekaru nasa masu tsayi a bangaren da aka basu wannan mukami sai mutum daya wato Chief Adegboye Onigbinde.

Inda Fresh yake amatsayin Mamba a hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan