U23 Sun Koka Akan Kin Biyansu Kudin Garabasa

184

‘Yan wasan Najeriya na ‘yan kasa da shekaru 23 sun koka akan kin biyansu kudaden garabasa da hukumar kwallon kafa ta kasar nan tayi wayo NFF.

Sun kokane bayan sun share sama da watanni 4 ba a basu komai ba.

Inda wasu ‘yan wasan daga cikinsu na nan gida Najeriya wasu kuma suna kasar turai suna murza leda.

Tawagar ta ‘yan wasan na Najeriya karkashin jagorancin Imama Amapakabo sun gaza samun tikitin buga gasar Olympics daza ayi a birnin Tokyo na Japan asabuwar shekarar nan ta 2020.

Shin kodai haushin gaza samun tikitinne yasa ba a biyasu kudinsu ba? kokuwa ba kansu farau ba na kin biyansu da akayi?

Jaridar Labarai24 dai zataci gaba da bibiyar wannan al amari na ganin cewa za a biyaau wannan kudin garabasa kokuwa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan